<noinclude>'''Muhammad Abdulrahman Rano'''''a normal person like you and a server of islam.'''''Tunatarwa a gareku yan uwa;''' ''<nowiki/>'Yan uwa mu kula; kadda muje muna aibata 'yan uwanmu musulmi tare da bayyana laifukansa ga jama'a domin samun wani sabani musanman na siyasa ko kuma bangarancin addini, domin kare mutuncin wani daban wadda ba lalle yasan da zamanka ba ko kuma wata fahimta wadda ba lalle kaidin kana kan dai-dai ba.''
''Hanyar Isar da sako wadda jama'a kake so su fuskanceka hanyace ta lafazi me kyau da bayyana manufofi idan a siyasance Ne idan kuwa a addinance Ne to wannan kam magana ce ta hujja da ilimi mabayyani. Domin kuwa duk Wanda zaka isarma da sako inde so kake ya fahimceka to hakika ba cin nasara bane idan ka biyo ta hanyar cin mutuncinsa ko kuma wani nashi. Memakon ya fahimci sakon sede ya kara tunzuruwa tare da kara sabunta wani sabanin.''
''Lokaci yayi Wanda ya kamata duk me hankali ya nutsu yasan mutuncin kansa, musanman a wannan lokaci da Muke ciki Wanda mafi yawa daga cikin makiyanmu suke amfani da rabuwar kanmu wajen cimma tasu nasarar. Idan ya kasance kanmu a hade yake shine zamuci nasarar amma idan kowa yace sede a bishi, shine akan gaskiya to a dai-dai wannan lokaci shine Muke akan bata.''
''Ina rokon Allah ya kara hada kan musulmi da kuma 'yan arewa, ya Allah ka bamu ikon sanin ciwon kanmu ko shuwagabanninmu sunji tausayinmu. Domin idan bamasan junanmu to kuwa zamu Dade a wahale. Allah ya kiyaye.''
{{If mobile|''A note about editing on mobile devices: Most Wikipedians prefer to edit from a computer, as the editing interface works better there. You can edit from a mobile device, though. See [[Wikipedia:Editing on mobile devices|this page]] for more information.''<br/><br/>}}