Wikipedia talk:How to contribute to Wikipedia guidance: Difference between revisions

Content deleted Content added
note: new section
Cewbot (talk | contribs)
m Maintain {{WPBS}}: 1 WikiProject template. Create {{WPBS}}.
 
(2 intermediate revisions by 2 users not shown)
Line 1:
{{talkheader|search=y}}
{{WikiProject banner shell|
{{essaysortWikiProject Essays|importance=mid}}
 
}}
== TARIHIN KURYA MADARO ==
 
TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO
 
Garin kurya-madaro an kafa shi bisa turbar musulunci a karkashin jagorancin mujaddadi shehu usman dan fodio fiye da shekara dari (200) da suka wuce.
An sami sunan wannan gari daga yawaitar itatuwan kurya shi yasa ake kiranta da suna kurya ita kuma sarautar madaro an same tane sanadiyyar wata rijiya da aka isko mai ruwa kamar madara, adamu kada da ja'oji su suka kafa wannan gari na kurya madaro inda babban su dan abore ya hurce garin rawayya inda ya kafa nasa gari mai suna rawayya, dukkansu kabilar jallawane inda mai karatu zai iya tunawa a tarihin daular usumaniyya tana karkashin kabila biyu ce futa toro (toran kaya) da futa futa jallo (jallawa).
KURYA MADARO TA SAMU JAGORANCIN SARAKUNA GUDA SHA HUDU (14) A halin yanzu wudanda na hada da:-
 
1. Madaro adamu kada
2. Madaro ja'oji
3. Madaro usman mani
4. Madaro aliyu dan kada
5. Madaro doshiro
6. Madaro atto
7. Madaro ciwake
8. Madaro muhammad na gabake
9. Madaro adamu
10. Madaro muhammadu dan alu
11. Madaro amadu dan iro
12. Madaro sama'ila
13. Madaro muhammadu salati
14. Madaro mahmud muhammadu salati.
 
REFERENCE:-
1. Madaron kurya(2015) tarihin kurya Madaro
2. Nasir kd kurya(2017) <!-- Template:Unsigned --><small class="autosigned">—&nbsp;Preceding [[Wikipedia:Signatures|unsigned]] comment added by [[User:NasirDmaliki|NasirDmaliki]] ([[User talk:NasirDmaliki#top|talk]] • [[Special:Contributions/NasirDmaliki|contribs]]) 09:51, 19 March 2018 (UTC)</small> <!--Autosigned by SineBot-->
 
== Correction to Wikipedia entry ==
 
Line 38 ⟶ 10:
 
this page is helpful. thanks. --[[User:Sm8900|Sm8900]] ([[User talk:Sm8900|talk]]) 22:04, 16 January 2020 (UTC)
 
== Diana Muldaur ==
 
Diana Muldaur's biography says she has brown eyes. Wrong - they are grey-blue. I know her personally from Sweet Briar.