Translations:Wikimedia Foundation elections/2022/Voter eligibility guidelines/35/ha
Idan kana ganin kana da cancantan da aka ƙara, yi hakuri ka tura saƙo zuwa ga board-elections@wikimedia.org tare da dalilan ka a ƙalla kwana huɗu kafin ranar ƙarshe na kaɗa kuri'a i.e. a ko 27 Augusta 2022. Idan ka haɗa cancantan, zamu sanya ka a jerin wanda zasu yi zaɓen, dan samun kaɗa kuri'a.