Wikipedia talk:How to contribute to Wikipedia guidance
Latest comment: 7 years ago by NasirDmaliki in topic TARIHIN KURYA MADARO
This is the talk page for discussing improvements to the How to contribute to Wikipedia guidance page. |
|
Archives: 1 |
![]() | Wikipedia essays Mid‑impact ![]() | |||||||||
|
TARIHIN KURYA MADARO
TAKAITACCEN TARIHIN KURYA MADARO
Garin kurya-madaro an kafa shi bisa turbar musulunci a karkashin jagorancin mujaddadi shehu usman dan fodio fiye da shekara dari (200) da suka wuce. An sami sunan wannan gari daga yawaitar itatuwan kurya shi yasa ake kiranta da suna kurya ita kuma sarautar madaro an same tane sanadiyyar wata rijiya da aka isko mai ruwa kamar madara, adamu kada da ja'oji su suka kafa wannan gari na kurya madaro inda babban su dan abore ya hurce garin rawayya inda ya kafa nasa gari mai suna rawayya, dukkansu kabilar jallawane inda mai karatu zai iya tunawa a tarihin daular usumaniyya tana karkashin kabila biyu ce futa toro (toran kaya) da futa futa jallo (jallawa). KURYA MADARO TA SAMU JAGORANCIN SARAKUNA GUDA SHA HUDU (14) A halin yanzu wudanda na hada da:-
1. Madaro adamu kada 2. Madaro ja'oji 3. Madaro usman mani 4. Madaro aliyu dan kada 5. Madaro doshiro 6. Madaro atto 7. Madaro ciwake 8. Madaro muhammad na gabake 9. Madaro adamu 10. Madaro muhammadu dan alu 11. Madaro amadu dan iro 12. Madaro sama'ila 13. Madaro muhammadu salati 14. Madaro mahmud muhammadu salati.
REFERENCE:- 1. Madaron kurya(2015) tarihin kurya Madaro 2. Nasir kd kurya(2017) — Preceding unsigned comment added by NasirDmaliki (talk • contribs) 09:51, 19 March 2018 (UTC)